Grill Chicken

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Hadin kaza Mai dadi domin iyali

Grill Chicken

Hadin kaza Mai dadi domin iyali

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

45mins
4 yawan abinchi
  1. Kaza
  2. Kayan kamshi
  3. Atyarugu
  4. Tafarnuwa
  5. Chicken seasoning
  6. Maggi
  7. Gishiri
  8. Paprika
  9. Onion powder
  10. Black papper
  11. Mai

Umarnin dafa abinci

45mins
  1. 1

    Dafarko Zaki jajjaga attarugu da tafarnuwa kizuba a bowl karami kisa Mai kisa gaba daya kayan Dana lissafa a sama

  2. 2

    Saiki juyasu sosai saikisa tissue ki goge kazarki ki tsane ruwan jikinta saiki shafeta da wannan kayan hadin, saiki ajiyeta a fridge na awa daya ko ki barta ta kwana saiki dauko ki gasa na mintuna 45 kisa wutar sama da kasa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

Similar Recipes