EBA da miyar taushe

Jiddah's Kitchen @Jiddah_aliyu2021
EBA da miyar taushe
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13839883

Kidaura ruwan atukunya yatafasa idan yatafasa saiki dauko garin eba kina zubawa kadan kadan Kina tukawa har yayi yadda akeso.
Saiki Sauke ki kwashe daman akwai miyar taushe agefe sai aci da'ita
An kwafa!
More Recipes

sharhai