Sexolian chicken

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
Kano

😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Ketchup
  3. Mayonnaise
  4. Garlic
  5. 3Maggi
  6. Gishiri
  7. Onga
  8. Attarugu
  9. Citta
  10. Masoro
  11. White paper
  12. Origano
  13. Vegetable oil
  14. Lemon grass
  15. Lemon tsami
  16. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kaza ki goge ta da kitchen towel. Ki hada duka ingredients din da na lissafo a sama ki cakuda duk abun dana lissafo ki daka attarugu ki yanka albasa qanana ki hada ki jujjuya se ki shafa a jikin kazan se ki yanka albasa manya kisa a ciki Kazan da tattasai ja da korese ki tura lemon grass kisa lemon tsami se ki sa zare ki daure qafar kazan kisa sa foil paper a oven tray she kisa kazan akai kisa oven har ya gasu

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

Similar Recipes