Cake din toster

Bamatsala's Kitchen
Bamatsala's Kitchen @chefbamatsala
My Name Is Hassana Mustapha Bamatsala From Kaduna I Love Cooking I Love Trying New Recipes

Na dade rabo na da girki koh ma in saka recipe a cookpad bisa wani dalili.... yanxu Alhamdulillah komi ya dawo normal.... wannan cake din oil nayi anfani da shi ba butter ba😘kuma yayi dadi sosai....

Cake din toster

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Na dade rabo na da girki koh ma in saka recipe a cookpad bisa wani dalili.... yanxu Alhamdulillah komi ya dawo normal.... wannan cake din oil nayi anfani da shi ba butter ba😘kuma yayi dadi sosai....

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Falawa
  2. Mai
  3. Baking powder
  4. Sugar
  5. Egg
  6. Vanilla extract

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu bowl sai ki zuba oil dinki da sugar kiyi ta juyawa har sai yayi laushi

  2. 2

    Saki zuba egg dinki ki zuba vanilla ki zuba ki zuba baking powder da flour dinki sai ki juya duk su hade jikin shi

  3. 3

    Sai ki dauko toster dinki ki shafa dan mai ki saka kwabin ki ki gasa..... shikenan kin gama cake dinki mai oil

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bamatsala's Kitchen
Bamatsala's Kitchen @chefbamatsala
rannar
My Name Is Hassana Mustapha Bamatsala From Kaduna I Love Cooking I Love Trying New Recipes

sharhai

Similar Recipes