Fired Rice with pepper chicken
Shinkafa is my favorite 🥰
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko za a Fara dura ruwa idan ya tafasa sai a wanke shinkafa a zuba idan ta dauko dahuwa sae a sauke Kar ta dafe
- 2
Sae a jijjaga attaruhu da albasa a yanka duk kayan da na lissafa a Sama a ajjiye a gefe
- 3
Sai a dauko wata tukunyar daban a zuba mai sai a juye jajjagin da akayi a soya sama sama sai asa gashiri Maggi curry thyme dadae sauransu sai a zuba shinkafar nan tare da carrot da grean beans da beans ae ta juya a soya
- 4
Serve with pepper chicken
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13846230




sharhai