Yam akara
nayi Wannan girki dan breakfast
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere doyarki kiwanketa sai kisamu abin gugar kubewa to kanana dashi zakiyi amfani zaki goga doyar gaba daya sai kisa kwai guda daya tare da flour kadan Sai kisa Maggi d curry
- 2
Zaki wanke hannunki sai kijuya d hannu duk suhade jikinsu sai kisamu leda kirufe shi kibarshi yasamu kamar 10mnt
- 3
To bayan nan zaki dora Mai akan wuta kisa mata wuta kanan sai kina diban doyar d hannu kina sawa amai zaki barshi yasoyo sosai ammafa ahankali zakiyi suyar,,to inkingama zaki iyaci d tea Ko kuma duk abinda kikeso,
- 4
To aci dadi lfyy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13881452








sharhai