Indomie pizza

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Girki ne mai matukar sauki Wanda baya daukan lokaci gun girka shi

Indomie pizza

Girki ne mai matukar sauki Wanda baya daukan lokaci gun girka shi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Indomie guda
  2. Kwai hudu
  3. Spices
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Mai
  8. Koren tattasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dafa indomie tare da dandanonta Sai ki tsane

  2. 2

    Zaki fasa kwai kisa mai kayan kamshi, da Maggi su attaruhu albasa Koren tattasai,

  3. 3
  4. 4

    Ki fere dankali ki yanka kanana ko plantain ki soyasu

  5. 5

    Sannan kizo kisa mai a kasko kadan kamar Zaki suyar kwai kisa indomie din sannan ki zuba Kwan ki rage wuta kibarshi cikin yagasu

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

Similar Recipes