Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13924882

Na fare wanke dankalin saina fere da peeler na yankw da qasan peeler din shine Yayi wanna shape din
Saina qara wankewa na tsane nasa gishiri....nasa Mai awuta yayi xafi saina xuba nasoya dayayi brown sauna kwashe
An kwafa!
More Recipes

sharhai (4)