Gireba iii

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Ina son gireba sosae naci t da lemon tea naji dadin hadin sosaed

Gireba iii

Ina son gireba sosae naci t da lemon tea naji dadin hadin sosaed

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. 1 cupMae
  3. Sugar 6 spoon(dakakke)
  4. Gishiri 1/2 teaspoon
  5. Kantu
  6. Madara 2 spoon
  7. Vanilla flavour (optional)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kyn Hadi na kmr haka

  2. 2

    Da farko Zaki xuba Mae Amma karki juye duka sae ki xuba sigan d kk daka a turmi sae ki Yi t juyawa har y narke kisa gishiri

  3. 3

    Sae ki sa Madara kisa flavour ki juya ki fara xuba garin flour a hnkl kina juyawa har ki gm kmr haka

  4. 4

    Har sae kinga t hade jikinta amfanin rage man shine idan Bata hade jikinta b sae ki Kara sae ki cure t kmr ball ki Sami plate ki Yi flat d eta kmr Haka

  5. 5

    Sae ki dauko abun cire shape sae danna a Kae har t y shige can kasa sae ki cire kmr haka

  6. 6

    Sae ki shafa butter ko Mae a jikin baking tray ki jera su ki barbada kantu ki gasa a oven

  7. 7
  8. 8

    Dadin shayin nan ba'a magana

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai (7)

Aisha Muhammad Auwal
Aisha Muhammad Auwal @cook_27031244
Idan banida oven ya xanyi wajen gasa abu

Similar Recipes