Meat bread
seeyamas Kitchen @cook_16217950
Nayi amfani da pasle in kinaso Zaki Iya Sawa a cikin naman
Meat bread
Nayi amfani da pasle in kinaso Zaki Iya Sawa a cikin naman
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tankade flour sannan kisa sugar, salt, mai, ki jujjuya Sai kisa ruwan dumi ki kwaba ki rufe kibar shi kamar minti 30
- 2
Sannan ki gyara nama ki dafa ki daddaka ko Kuma in minced meat ne shikenan, sai a fere dankali a yanka kanana a soya saiki hade da nama kisa spices da dandano ki soya
- 3
Saiki dauko kwabin ki kke murzawa kina sa naman aciki duk ya da kke son shape dinsa haka zakiyi
- 4
Zaki Dora mai yayi zafi saiki soya in gashi kke so Zaki iya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14033555











sharhai