Iced cappuccino drinks

Maman jaafar(khairan) @jaafar
Hmmm wana drinks din akaiw dadi se angwada ake sani 🥰
Iced cappuccino drinks
Hmmm wana drinks din akaiw dadi se angwada ake sani 🥰
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zakisa kankara (ice) ciki blender ki zuba milk
- 2
Kisa icecream, sugar,coffee sekiyi blending dinsu sosai
- 3
Seki zuba a glass cup kina iya sha hakane ama ni senayi topping da whipping cream
- 4
Enjoy!
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Simple Oil based cake for kids
Wana cake din nayishi ma yara na zuwa makarata ( lunch box ) Maman jaafar(khairan) -
Cinnamon, oreo cake
Wana cake din da dare nayishi shiyasa pictures din beyi kyau Sosai ba Maman jaafar(khairan) -
Cinnamon Roll
Wana shine farko danayi cinnamon roll kuma family na suji dadinsa Sosai🥰😋 Maman jaafar(khairan) -
Kiwi and Avocado smoothie
#ramadansadaka Wana hadi smoothie yana rage tumbi inda kina yawa shansa Maman jaafar(khairan) -
Heavenly rolls
Akaiw dadi Sosai,yarana naso abubuwa fulawa shiyasa nake yimusu Maman jaafar(khairan) -
Korean pancake
#HI Wana pancake din baa magana se an gwada kuma gashi so simple Maman jaafar(khairan) -
Mocktail drinks
#chefsuadclass1 Masha Allah wana drinks din yayi dadi sosai godiya ga chef suad Maman jaafar(khairan) -
Milk lassi
Tun ciki azumi aka koyamuna milk lassi daga chef SUAD ama wana lokacin Allah be bani ikoyiba se yaw ,gashi da dadi kuma da sawki yi 👌😋 Maman jaafar(khairan) -
-
-
Egg muffin
#Worldeggcontest hmmm wana hadi kwai akaiw dadi kina iya cinsa a duk lokacin da kikeso Maman jaafar(khairan) -
Silicone cake pop
Yan uwa inayiwa kowa fatan alherie da fatan kowa da iyalinsa na lafiya, to konaki aunty Ayshat adamawa tayi cake pop da ya bamu shaawa wasu cikimu mu siye machine din wasu kuma basuda halin tsiya wasu kuma basu samuba a inda suke, to kwasam nashiga shop sai naga wana abun nayi cake pop mai sawki shine nasiyo dan nayi sharing daku ,kuma yanayi sosai kunema ku siye sana akaiw mai round shape shi kadai dayake ni inada mashine din mai round shape shiyasa na dawki wana design din Maman jaafar(khairan) -
Banana, oreo and chocolate milkshake
Godiya ga aunty jamila Tunau itace tayi wana hadi tace akaiw dadi kuma na gwada gaskiya baa bawa yaro mai kiwya😜😋😂 Maman jaafar(khairan) -
Crispy spicy French fries
Yan uwa ku gwada wana recipe na soya dankali ku bani feedback akaiw dadi gaskiya 😋😋🥰😂 Maman jaafar(khairan) -
-
-
Shepherd's pie
Shepherd's pie abici ne na turawa England ana hadashi da nama da potatoes, ku biyoni danji Yadan ake hadawa🥰 Maman jaafar(khairan) -
Degue couscous
Degue couscous yanada dadi sha kuma ga cika ciki wasu naceme kunu couscous Maman jaafar(khairan) -
Couscous dessert
#couscous wana dessert din na couscous nada sawki yi kuma ga dadi sha Maman jaafar(khairan) -
-
Smocked chicken and peper sauce
Hmmm wana gashi kazane mai dadi da mutane Abijan keyi Maman jaafar(khairan) -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13528519
sharhai (8)