Soyayyen dankalin turawa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Irish
  2. Mangyada
  3. Gishiri
  4. Eggs
  5. Jajjagen kayan miya
  6. Kayan kamshi
  7. Kayan dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Bayankin fere Irish dinki saiki wankeshi tas saiki barbada gishiri

  2. 2

    Saiki juye a ruwan Mai idanya soyu saiki juye a ruwan kwan dakika sa kayan kamshi, kayan dandano da jajjagenki

  3. 3

    Saiki kuma juye wa a kaskon dakisa mai kadan saiki rage wuta kisoya shi sama sama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum AF'AL Kitchen
rannar
Kaduna
I love any delicious food
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes