Kamoniyar kayan ciki
Gaskiya tanada dadi ga saukin sarrafata
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14035030

Gaskiya tanada dadi ga saukin sarrafata
Gaskiya tanada dadi ga saukin sarrafata
Gaskiya tanada dadi ga saukin sarrafata
Gaskiya tanada dadi ga saukin sarrafata
Da Farko zaki wanke kayan cikin tas sai ki daura a tukunya sai ki yanka albasa ki zuba ki jajjage su attaruku ki zuba da tafarnuwa da citta da su curry da Maggie kisa komai da komai ki zuba ruwa da Dan yawa sai ki zube har ta nuna ta sose ruwan zaki mai mai sai ki sauke
An kwafa!
More Recipes

sharhai