CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dankali da kwai
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dankali da kwai ainihin hoton girkin

Dankali da kwai

Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
Kaduna

Nida me gidana munason dankalin turawa musamman a hadashi da kwai

Nida me gidana munason dankalin turawa musamman a hadashi da kwai

Kara karantawa

Dankali da kwai

Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
Kaduna

Nida me gidana munason dankalin turawa musamman a hadashi da kwai

Nida me gidana munason dankalin turawa musamman a hadashi da kwai

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Dankalin turawa
  • Kwai
  • Mai
  • Sinadarin dandano
  • Dakakken citta
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko a fere dankalin,se a barshi Kar ayanka adauraye shi

  2. 2

    Se a xuba ruwa a tukunya ajuye dankalin aciki asaka sinadarin dandano,idan yadahu a sauke karyayi lubus dahuwan

  3. 3

    Se a fasa kwai awani kwano asaka citta da sinadarin dandano akada sosai se a dinga saka dankalin cikin kwai din ajuya ya shafa ko inaa a dankalin

  4. 4

    Adaura Ma bame yawa ba a tukunya idan yayi xafi a dinga xuba dankalin ana soyawa kamar yanda ake soya doya da kwai,haka xa ayi tayi har a gama.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar November 14, 2020 09:28
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dankali Da Kwai

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Simple Oil based cake for kids
  2. Cous cous da miyar kifi
  3. Dan sululuf din garin doya
  4. Soyayyiyar taliya da gashin kaza
  5. Dambun shinkafa
  1. Yam ball
  2. Yan balls
  3. Dan sululuf din garin doya
  4. Salad
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14039569
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close