Yan balls

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Wannan yamballs din nayi shi ne da ragowar doyar da n dafa tayi yawa sae nasa a fridge naji dadinsa sosae

Yan balls

Wannan yamballs din nayi shi ne da ragowar doyar da n dafa tayi yawa sae nasa a fridge naji dadinsa sosae

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dafaffiyar doya
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Mai
  5. Kwai
  6. Curry d kyn kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na daka doyar a turmi sama sama na jajjaga attaruhu d albasa n xuba sae Masa Maggi d curry d kyn kamshi n juya n mulmula

  2. 2

    Na Dora yy xafi n fasa kwae n soya

  3. 3

    N dafa tea me kyn kamshi byn n Gama n tace nasa Lipton me xobo

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes