Dambun shinkafa

Ina matuqar son dambu,saboda ana hadashi da kayan Gina jiki sosai dakuma qara lafia.
Dambun shinkafa
Ina matuqar son dambu,saboda ana hadashi da kayan Gina jiki sosai dakuma qara lafia.
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xa a gyara shinkafa,akai barji idan andawo a regeshi a wanke tas saboda tsakuwa,se a tsane a basket
- 2
Se a xuba ruwa atukunyar da ake yin dambu akasa se akifa na tsakiyar Amma Kar ruwan yakamo farantin tsakiyan,se a xuba tsakin asaman farantin dake cikin tukunyar akwai huji huji ajikin farantin
- 3
Se a rufeshi da wani buhu ko leda yarufe tsakin gabadaya,se a rufe da murfin tukunyar yayi kamar 15-20 minutes se a sauke dahuwar farko kenan a juye a roba me fadi
- 4
Se a dauko xogalan da aka dafa aka gyara ajuye acikin xogalan axuba sinadarin dandano da kayan Miya aciki ajuya sosai,sannan a mayar tukunyar a rufe shida buhu ko leda arufe yayi kamar 15-20 minute idan yayi taushi a sauke
- 5
Se a yanka cabbage,cocumber,lattuce a wanke a tsane,idan xa,a ci axuba Mai da yaji,kifi da kwai aci Dadi lafia
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai