Basbousa
Idan mutum Nason kwakwa zai Iya watsata aciki yafi dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada flour, baking powder, baking soda, semovita ki jujjuya
- 2
Sannan ki hada sugar, madara, kwai, mai ki juya sosai kisa flavour sannan kisa hadin semo dinki aciki ki juya
- 3
- 4
Sannan ki ki juye a kasko na gashi ki gasa, saiki hada syrup dinki lemon tsami sugar da ruwa kidan dafa sannan ki zuba Akan cake dinki
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14058368







sharhai