Wainar shinkafa

hadiza said lawan @cook_14446590
karin kumallon safe inkahadata da kunun gyada kadai kana shan ruwa iyalina nasanta sosai
Wainar shinkafa
karin kumallon safe inkahadata da kunun gyada kadai kana shan ruwa iyalina nasanta sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko najika shinkafar tayi kamar minti talatin sannan nawanketa na nika saina jika yeast daruwan zafi nazuba aciki sannan narufeshi nasa awuri mai dumi nabarshi yatashi sannan na dauko nazuba baking powder da dan ruwan kanwa ungurnu sannan najuya sana sugar da dan gishiri saina dora kasko sai suya.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14060966



sharhai (4)