Doughnut

Acikin snacks nafi qaunar doughnut sbd yanada dadi matuqa.
Doughnut
Acikin snacks nafi qaunar doughnut sbd yanada dadi matuqa.
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki jiqa yeast dinki tare da powdered milk dinki acikin wannan warm water din seki juyashi sosae harya hade.
- 2
Seki tankade flour dinki ki xuba a maxubi me kyau ki xuba sugar da gishiri dan kadan ki jujjuyashi sosae seki saka melted butter,kwai,da nutmeg dinki shima ki jujjuyashi sosae seki dauko ruwan Madara da yeast dinki ki xuba dai-dai yadda dough din xeyi ki jujjuyashi sosae har ya hade jikinshi.Daga nan seki rufeshi da leda ki ajiyeshi a waje me dumi sbd ya tashi na tsawon 30 minutes.
- 3
Bayan 30 minutes seki dauko ki riqa fitar da shape din doughnut dinki kina ajiyewa a agefe shima inkin gama xaki sake rufeshi yayi 15 minutes a waje me dumi.Bayan haka seki dora manki a wuta baaso a cika masa wuta seki soya doughnut dinki until it turns golden brown colour.Shikenan doughnut dinki ya kammala😋😋😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai