GULLISUWA (MILK BALLS)

Heedayah's Kitchen @cook_17010056
GULLISUWA (MILK BALLS)
Umarnin dafa abinci
- 1
Za'a hada madara da sugar a bowl ajuya asaka ruwa kadan ayi mixing kar abari yayi ruwa
- 2
Sannan ashafa mai ahannu(saboda kar tarika makalewa a hannu)a mulmulasu suyi balls
- 3
Asaka mai awuta low heat asoya har tayi golden brown
- 4
Note:ba'a zubawa amai atafi abarshi ko acika wuta zai kone za'a tsaya ana jujjuyawa har tayi a kwashe
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14118488



sharhai