Mix flavor cup cake
Sbd na hada flavors 4 colours
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko nayi free heating oven dina sannan nazo na zuba butter ta a mixing bowl nasa sugar naita mixing harsaida butter na yai haske sannan na fasa kwai
- 2
Nai mixing kwaina nasa flavors dina gaba 1 na juya.
- 3
Dama na hada dry ingredients dina na zubasu akan mixing din danake, harna gama,
- 4
Nasa a containers dina, nagasa a oven bayafin 15 to 20mnts ya gasu.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14305010




sharhai