Eggplant sauce with boiled yam

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#holidayspecial wana miya nayishi sabida oga yace yana bukata cewa na kona biyu banyiba, dayaje siyo eggplant se ya siyo guda tak a ganinshi wai yagan yanada girma , nace ai dazaran an tafasashi seya dawo karami to haka de nayi miya da guda daya ama yayi dadi sosai 😋😋

Eggplant sauce with boiled yam

#holidayspecial wana miya nayishi sabida oga yace yana bukata cewa na kona biyu banyiba, dayaje siyo eggplant se ya siyo guda tak a ganinshi wai yagan yanada girma , nace ai dazaran an tafasashi seya dawo karami to haka de nayi miya da guda daya ama yayi dadi sosai 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1eggplant
  2. 1tomatoe
  3. 1tatase
  4. 1attarugu peper
  5. 1onion
  6. 2garlic and 1 ginger
  7. Crayfish
  8. Curry
  9. Maggi
  10. Seasoning
  11. Palm oil (manja)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga abubuwa bukata, kina iya soya kifi ko kisa duk abunda kikeso, nayi using boneless fish sena gasa a oven

  2. 2

    Zaki wanke eggplant ki yanka kanana, ki dora ruwa kan wuta inda ya tafasa seki zuba eggplant aciki ki barshi ya nuna ma 5mn seki tsane

  3. 3

    Seki dora tukuya kisa manja da onion, kisa grated tatase, tomatoes, attarugu, ginger and garlic ki soya har se ya tsane ruwa seki sa maggi, crayfish, curry da seasoning ki soya sama sama

  4. 4

    Seki sa kifi sana seki dawko dafafe eggplant dinki ki zuba seki barshi ma 3mn seki sawke

  5. 5
  6. 6

    Sena dafa doya 😋😋😋😋🤤

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Ayi mana godia ga megida yana ta sawo kayan dadi. 😁

Similar Recipes