Figs juice

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#holidayspecial wace tasan suna wana fruits din a hausa da fadamu please 🥰🤣🤣

Figs juice

#holidayspecial wace tasan suna wana fruits din a hausa da fadamu please 🥰🤣🤣

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Figs
  2. Lemon juice
  3. Sugar
  4. Water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu figs ki wanke kiyanka kisa a blender kiyi blending

  2. 2

    Ki tace kisa lemon juice da sugar kisa a fridge yayi sanyi ko kisa ice

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (10)

Similar Recipes