CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Cup cake 2
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Cup cake 2 ainihin hoton girkin

Cup cake 2

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Yanada dadi sosai Ina son shi gsky ga kuma laushi yarana suna son shi 😋😋

Yanada dadi sosai Ina son shi gsky ga kuma laushi yarana suna son shi 😋😋

Kara karantawa

Cup cake 2

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Yanada dadi sosai Ina son shi gsky ga kuma laushi yarana suna son shi 😋😋

Yanada dadi sosai Ina son shi gsky ga kuma laushi yarana suna son shi 😋😋

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 1 cupFulawa
  • 1/2 cupSugar
  • Butter ½ simas
  • 4Kwai
  • Madara ½ tbp (optional)
  • B.powder ½ tbp ko kuma 1 tsp duk daya ne
  • Vanillah ½ tbp
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour, kisa baking powder da madara d kuma vanilla idan ta bari ce a mazubi me kyau ki gauraya su

  2. 2

    Ki saka butter da sugar a mazubi me kyau ki buga, in kina da na'ura mixer kiyi mixing har sai sun hade sunyi laushi

  3. 3

    Sai ki dauko kwanki ki riqa fasawa daya bayan daya kina juyawa a cikin hadin butter din har ya hade. Idan kina so zaki iya saka butter milk amma ni ban saka ba idan vanilla dinki ta ruwa CE to a wannan gabar zaki sakata bayan kin gama saka kwai dinki ko kuma zaki iya bari sai kin gama hada cake dinki saiki saka

  4. 4

    Sai ki kawo wannan had in naki na flour ki zuba kadan kadan kina juyawa har ki gama

  5. 5

    Saiki jera takardarki a abun gashi sannan ki riqa diban hadin kina zubawa kamar cokali daya ko daya da rabi. In kin kammala sai ki gasa a preheated oven zaki iya cin cake dinki HK ko kuma ki hada d tea ko lemo mai sanyi

    Cup cake 2matakin girki5 hoto
    Cup cake 2matakin girki5 hoto
    Cup cake 2matakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar January 12, 2021 06:12
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Cake

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Strawberry fruity
  2. Dan waken semolina
  3. Farfesun kifi
  4. Miyar busheshen karkashe
  5. Alelen wake
  1. Dankali mai gardi
  2. Dan waken semolina
  3. Farfesun kifi
  4. Alelen wake
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14371474
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close