Miyar Pasta da carrot

Mamu @1981m
#oneafrica.Yana da dadi sosai, ana iya shansa haka ko aci da shinkafa
Miyar Pasta da carrot
#oneafrica.Yana da dadi sosai, ana iya shansa haka ko aci da shinkafa
Umarnin dafa abinci
- 1
Nasa tafashen naman a wuta tare da sinadaran dandano, da naman yanuna, nakawo kayan miya na xuba aciki nabarshi yatafaso, sannan naxuba maccaroni aciki nabarshi harya kusa dahuwa, nakawo karas naxuba aciki, nabarshi, yadan tafaso nakawo kabeji nasa aciki, can na xuba koren tattasai, sannan na kwaba corn flour da ruwa naxuba aciki, don yasa miyar yayi kauri. Da yayi saina kwashe.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14498605



sharhai