Lemun zogale da cucumber

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

Magani neh mai yawan amfani ga jiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti biyar
  1. Cucumber rabi
  2. Ganyen zogale
  3. Zuma
  4. Madarar ruwa

Umarnin dafa abinci

minti biyar
  1. 1

    Zaki wanke zogale da cucumber dinki,sai ki yanka cucumber qanan kisa ah blender tare da zogale da ruwa madaidaici sai ki niqa

  2. 2

    Idan ya nuqu yayi laushi sai ki sami rariya da wani mazubi sai ki tace

  3. 3

    Idan kin tace sai ki zuba madara da zuma sanan ki jefa yar qanqara kadan sai ki shanye

  4. 4

    Mind you bah ah bari ya dade sabida saurin lalacewa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

Similar Recipes