Jollof din macaroni

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

#oneafrica . Na fita unguwa na dawo na yunwa ina neman abun dafawa wadda bazai bata lokaci ba kuma na gaji da indomi kawai na tuna inada macaroni kuma gashi anakan challenge na one Africa shin na yi sharp sharp. Na sadaukar da girkin nan ga @Leemah @Sams_Kitchen da @nafisatkitchen duk bismillan ku

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti arbain
Uku
  1. Macaroni Leda daya
  2. Shombo
  3. Attarugu
  4. Mixed spices
  5. Maggi
  6. Albasa
  7. Mai
  8. Nikakken nama
  9. Garlic, ginger and turmeric paste
  10. Green pepper

Umarnin dafa abinci

Minti arbain
  1. 1

    Da farko zaki Danyi parboiling na macaroni naki sai ki tsane ki ajiye a gefe

  2. 2

    Zaki samu tukunyarki ki siya Mai da albasa, jajjagen attarugu da shombon ki sai kuma jajjagen garlic,ginger da turmeric dinki ki soyasu Sama sama.

  3. 3

    Saiki zuba nikakken namanki kidan soyashi

  4. 4

    Ki zuba ruwa a ciki iya yadda zai daga sai kisa sinadaran girkin.

  5. 5

    Bayan ruwan ya tafasa sai ki zuba macaroni dinki.

  6. 6

    Bayan ya nuna saiki zuba yankakken green pepper dinki da albasa. Aci dadi lfy

  7. 7

    Ku kawo mana lemu mu kora dashi. Don’t mind the pics girkin dare ne 😂

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

Similar Recipes