Jallof din taliya da irish

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Na gwadane ko zaiyi dadi ,sai gashi muna ta santi, ga sauki ga dadi.
Jallof din taliya da irish
Na gwadane ko zaiyi dadi ,sai gashi muna ta santi, ga sauki ga dadi.
Umarnin dafa abinci
- 1
Za,a fere irish, a yankashi yadda akeso. Za,a iya yin style da abin fere i rish yanayin kyau kamar yadda nayi nawa.
- 2
Sai a jajjaga kayan miya hade da diyar miya, a daura tukunya a wuta a a zuba manja a soya kayan miyan ya soyu, sai a zuba ruwa,asa maggi a barshi ya tausa.
- 3
Sai a zuba taliya a barta ta tausa sosai idan ruwan ya kusa tsotsewa sai a zuba irish a rage wuta a barshi ya dahu sai a sauke, enjoyyyyyyyy, dadi kenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14595908




sharhai