Masa da taushe

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#kitchenchallenge wannan waina tana da dadi ga laushi ga saukin yi

Masa da taushe

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#kitchenchallenge wannan waina tana da dadi ga laushi ga saukin yi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa 1 da rabi
5 yawan abinchi
  1. Shinkafar towu cup 4
  2. 1 tblsYeast
  3. 3 tblsSugar
  4. 1 cupShinkafa dafaffiya
  5. Baking powder 1 teaspoon
  6. Kanwa ungurnu
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

awa 1 da rabi
  1. 1

    Yadda zaayi ajika shinkafar towu tai kwana biyu ajike awanke tas ahada da dafaffiyar amarkada asa yeast ajuya arufe yatashi.

  2. 2

    Idan yatashi ajika kanwa asa kadan asa sugar,baking powder ajuya adura kasko suya awuta asa mai idan yayi zafi azuva kulli idan gefe yayi ajuya gefen idan tayi akwashe acida miya ko kuli

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes