Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere dankalinki ki wanke kidora Mai akan wuta idan yayi zafi kisawa dankalinki gishiri kizuba amai idan yasoyu yayi brown ki kwashe
- 2
Zaki fasa kwanki kisa albasa da atturuhu da maggi ki kadashi sai ki dora free pan akan wuta kisa Mai kizuba egg dinki aciki idan ya soyu kisauke aci dadi lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14612158




sharhai (4)