Masar agada(plantain masa)

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

I have overripe plantains so I just decide to take one and make this recipe

Masar agada(plantain masa)

Masu dafa abinci 10 suna shirin yin wannan

I have overripe plantains so I just decide to take one and make this recipe

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 min
2 servings
  1. 1Agada babba
  2. Jajjagaggen Attarugu da albasa
  3. 2Kwai
  4. 1Kifi gunduwa
  5. Dandano da kayan kanshi
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

30 min
  1. 1

    Ki bare agadar ki, ki mitssike ta, ki dagargaza kifi akai ki zuba jajjagaggen Attarugu da albasa, ki zuba kayan kanshi da dandanon ki, ki fasa kwai ki zuba aciki. Se ki juya sosai

  2. 2

    Ki dora tandarki a kan wuta ki zuba mai in yayi zafi ki zuba kullun kisa wuta kadan ki soya. In side din yayi se ki juya daya bangaren ma yayi

  3. 3

    Shi kenan aci da bakin shayi ko lemo

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes