CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Zobo mai kayan kanshi beetroot
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Zobo mai kayan kanshi beetroot ainihin hoton girkin

Zobo mai kayan kanshi beetroot

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

wannan zobo akwai dadi sosai ga Karin lafiyar ajiki yara suna sonsa sosai.

wannan zobo akwai dadi sosai ga Karin lafiyar ajiki yara suna sonsa sosai.

Kara karantawa

Zobo mai kayan kanshi beetroot

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

wannan zobo akwai dadi sosai ga Karin lafiyar ajiki yara suna sonsa sosai.

wannan zobo akwai dadi sosai ga Karin lafiyar ajiki yara suna sonsa sosai.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

rabin awa
mutum shida
  • zobo yadda kikeso
  • kaninfari kadan
  • kirfa balli biyu
  • star anas daya
  • sugar kofi daya
  • beetroot biyu
  • chitta danya biyu
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

rabin awa
  1. 1

    Dafarko nawanke zobon nasa Masa ruwa da kayan kanshi na tafasa su sosai sannan na barshi ya huce saina tace na ajje agefe saina wanke beetroot sannan na nika saina tace ruwan acikin zobon sannan nasa sugar da kankara shikenan sai Sha.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar March 31, 2021 21:40
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Zobo Mai Kayan Beetroot

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Pattie box
  2. Potato stick
  3. Sakwara da miyar egusi
  4. Taliyar hausa da miyan source
  1. Sakwara da miyar egusi
  2. Taliyar hausa da miyan source
  3. Puff puff(fanke)
  4. Kunun zakin shinkafa🍸
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14807389
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close