Peppered awara
Munji dadinta sosae nida iyalina
#ramdansadaka
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki samu awara dafaffiya ki yanka ta ki daura Mai a wuta ki kada kwae ki yanka albasa aciki kisa Maggi ki kawo wannan awarar kisa a ruwan Kwai kijuya ko ina yasamu se kisa a Mai da yyi zafi ki soya in yyi ki juya dayan gefen hk zakiyi tayi har ki gama
- 2
Inkin gama soya awararki ki ajiyeta a gefe ki daura kasko a kan wuta kisa Mai kadan da albasa in yy zafi ki kawo jajjagen attaruhu da tattasai kizuba kikawo kayan dandano Dana kamshi kisa kisa ruwa kadan kiyi ta juyawa har se kinga ruwan yakusa konewa kayan miyanki Kuma sunyi ki kawo yankakkiyar albasa kisa kici gaba da juyawa har ruwan ya kone se kikawo awarar da kk soya kizuba acikin pepper din kijuya ko ina yasamu
- 3
Shikenn ya kammala aci ddi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes




sharhai (3)