Plantain snack

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3plantain
  2. 1onion
  3. Salt
  4. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu plantain wadan ya nuna seki gogashi da abun goga kubewa

  2. 2

    Kiyi grated shima albasa sekisa gishiri ki hadesu sosai

  3. 3

    Seki dora oil a kan wuta inda yayi zafi sai ki soya plantain din

  4. 4

    Da zaran kigan ya fara brown seki kwashe ciki dan karami bowl inda yayi sanyi seki juye

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes