Pancake 🥞🥞

Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yana da Dadi sosae gashi b wahala zakiyishi ko lokacin buda baki kokuma a breakfast #ramadansadaka
Pancake 🥞🥞
Yana da Dadi sosae gashi b wahala zakiyishi ko lokacin buda baki kokuma a breakfast #ramadansadaka
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tankade fulawa a abu me Fadi kisa salt da sugar da baking powder da vanilla se kijuya shi
- 2
Kikawo oil ko butter kisa kikawo Kwai kisa kisa Madara kisa whisker kijuya shi sabida kada yyi kulli in yyi shikenn inkuma yyi kauri kidan kara ruwa kadan
- 3
Se ki daura non-stick pan kifara gasawa in gefe dayan yyi kijuya dayan hk har kigama
- 4
Shikenn ya kammala aci ddi lfy
- 5
Zakici shi da tea me zafi kokuma hadadden jus dinki me sanyi kokuma ma kici hk
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14918076




sharhai