Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara shafa butter jikin bread din sannan kisa a kasko ki gasa
- 2
Saika gyara kazar ka ka dafa kasa spices Maggi albasa,saika sa mayonnaise nd ketchup aciki, Daman ka soya kwai dagargazasa
- 3
Sannan kke shafawa a cikin bread din inda baka gasa ba, saika Kara dumama wa ka yanka
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14923632










sharhai