Jollof din Taliya da irish
Bakina sunji dadin shi , kuma sun yaba
Umarnin dafa abinci
- 1
Za,a fere irish a wanke a zuba a roba a aje.
- 2
Sai ayi grating din kayan miya, a daura tukunya a wuta a soya manja, sai a soya kayan miya, a zuba ruwa da maggi a daka diyar miya a zuba a barshi ya tausa.
- 3
Sai a zuba taliya a juyata, a barta kamar 10mnt sai a zuba irish a rufe a barshi ya dahu a hankali sai a zuba albasa a sama a barshi ya sulala,sai a sauke.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14923941




sharhai