Funkasu
#ramadansadaka funkasu girkine mai dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Zakitankade fulawanki kizuba a bowl kokuma roma mai tsapta
- 2
Sai kisa yeast baking powder gishiri da sugar da milk flavor da tumeric sai kijujjuya komai yahade sannan kifasa kwai kizuba akai da vanillah flavor
- 3
Sannan kizuba ruwa kikwabashi amma kar kwabin yahi ruwa sosai hakama karyayi kauri sosai
- 4
Sannan kidaura mai a wuta idan yayi zafi sai kirika dibawa kina fadadashi kuma kisa yasa ki bula sakiyan sai kisa a mai kisoya
- 5
Bayan kinkwaba sai kirufe kibarta yatashi bayan yatashi
- 6
Haka zakiyi tayi har kigama soyawa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14944241










sharhai (12)