Kayan aiki

  1. Fulawa kofi uku
  2. Sugar rabin kofi
  3. Yeast babban chokali daya
  4. Baking powder rabin chokalin shayi
  5. Milk flavor chokali biyu
  6. Tumeric rabin chokalin shayi
  7. Gishiri rabin chokalin shayi
  8. Kwai biyu
  9. Vanillah flavor chokali daya
  10. Ruwa
  11. Sai mai don soyawa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakitankade fulawanki kizuba a bowl kokuma roma mai tsapta

  2. 2

    Sai kisa yeast baking powder gishiri da sugar da milk flavor da tumeric sai kijujjuya komai yahade sannan kifasa kwai kizuba akai da vanillah flavor

  3. 3

    Sannan kizuba ruwa kikwabashi amma kar kwabin yahi ruwa sosai hakama karyayi kauri sosai

  4. 4

    Sannan kidaura mai a wuta idan yayi zafi sai kirika dibawa kina fadadashi kuma kisa yasa ki bula sakiyan sai kisa a mai kisoya

  5. 5

    Bayan kinkwaba sai kirufe kibarta yatashi bayan yatashi

  6. 6

    Haka zakiyi tayi har kigama soyawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai (12)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
irin wannan pankasau ay se muchi da rana muci da dare 😋

Similar Recipes