Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15025678

Nawanke apul, karas, ginger sosai da ruwa
Nacire bayan aful, nakuma kankare karas din, na yanyankasu, sannan nasa a bleander na markada
Dana gama nakawo siga na xuba aciki, nakawo kankara nasa aciki
An kwafa!
More Recipes

sharhai