Meat pie

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

I really enjoyed this meat pie hope kuma zaku gwada🥰 all cookpad authors bismillah ki💃😀

Meat pie

I really enjoyed this meat pie hope kuma zaku gwada🥰 all cookpad authors bismillah ki💃😀

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsflour
  2. 1/3 cupButter
  3. Baking powder 1tspn
  4. Oil 2tblspn
  5. 1egg
  6. 1/2 tspSalt
  7. Cold water
  8. Ridi
  9. Black seed
  10. For the filling
  11. 250 gNikakken nama
  12. Dankalin turawa 2 daya babba daya medium
  13. Seasoning
  14. Tafarnuwa
  15. Soy sauce
  16. Tumeric
  17. Thyme
  18. Meat mix
  19. Attaruhu
  20. Albasa
  21. Corn flour
  22. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu bowl ki hade dry ingredients dinki ki juya, saiki saka butter ki mixing komai y hade ki zuba ruwan sanyi bit by bit ki making dough, saiki saka oil ki bugashi yayi laushi komai y hade, kisa a fridge tsawon 30mnts

  2. 2

    Ki samu pan ki zuba oil kisa albasa ki soya sama² kisa garlic, nikakken namanki ki soya na wasu mintina saiki zuba all spices da seasoning dinki, ki zuba jajjen attaruhun ki da yayyankiyar albasarki ki juya for 2mnts

  3. 3

    Saiki zuba ruwa ki juya kisa dankalin ki ki rufe ki barshi y nuna, saiki hada corn flour d ruwa kadan ki zuba ki juya ki rufe ki barshi 1mnts shikenan done

  4. 4

    Zaki raba dough dinki gida 10 saiki rolling daya dg ciki ki daura akan cutter ki zuba filling dinki saiki rufe hk zaki harki kammala saiki shafa oil ko butter a baking try dinki ki jera su ki musu egg wash ki barbada musu ridi d black seed saiki baking a preheated oven until golden brown wutar sama da kasa shknn done and enjoy 😋

  5. 5
  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai (10)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@Sams_Kitchen nafayi sobo tun wanchan satin ina jiran nawa 😔

Similar Recipes