Gasasshen Naman Rago

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Wannan ragowar naman layya ne wanda nayi marinating kusan satin shi 3 cikin freezer kwana 22, gwargwado yayi dadi 98 bisa 100 🤣 nakuma sadaukar da wannan girkin ga uwayena Uncle Bello Tunau MBT, Baba Ahmad Tunau Da Baba Aminu Tunau da Baba Iro IGT, Allah ya qara muku lafiya me amfani da nisan kwana masu albarka amin 🙏

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Kwana 22mintuna
Munyane 7 yawan abinchi
  1. Kashin nama
  2. 1Ajino moto
  3. Yaji gari
  4. tafarnuwaCitta da
  5. Albasa
  6. Lemun tsami
  7. 1Albasa
  8. Dandano
  9. Mai
  10. Thyme
  11. Oregano

Umarnin dafa abinci

Kwana 22mintuna
  1. 1

    Zakiyi marinating naman ki kusan sati 2 kisaka freezer

  2. 2

    Ki tabbata kin shafe shi tas sannan ki kulle a leda ranan da zakiyi amfani da shi se ki fitar ya huce sannan kisa cikin oven

  3. 3

    Idan ya huce se kisaka shi cikin foil paper ki shafe shi da mai

  4. 4

    Ki kunna oven kisaka shi on low heat yayita dahuwa kusan awa 2 kadan kadan baya son garaje

  5. 5

    Idan yayi ki fitar daga oven

  6. 6

    Zaki ji kamshi na tashi

  7. 7

    Idan kina so zaki iya saka dankalin turawa amma ban sa ba anan

  8. 8

    Ki yanka kokumba da albasa da lemun tsami

  9. 9

    Ki aje yaji gefe ayita shagali

  10. 10

    Wannan girkin zefi dadi da dare kada aci abinchi me nauyi 😁

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes