Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xakifara xuba garin aroba kisa ruwa kina kwabawa ahankali ahankali har yayi yadanyi kauari xai fi dadi sai ki axa ruwa atukunya kirufe har au tafasa ifan sun tafasa kifara nasa wannan garin dakika kwaba ki axa man gyada a apan ki soya da albasa idanya soyu ki sauke ki yanka salad dinki da tumatir,albasa, cucumber,sai egg dinki da kika dafa
- 2
A sa Dan waken a plate sa hadin salad da yaji Wanda yaji tafarnuwa asa man gyada aci dadi lfy
Xa'ayi ci da man ja hardai gamasu ulcer ko diabetes
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15078823




sharhai