Zobo mai mangoro

Deeyart_bakes
Deeyart_bakes @deeyartbakes
Zamfara

Dadin shi daban ne da sauran zobo ku gwadashi ku gani.

Zobo mai mangoro

Dadin shi daban ne da sauran zobo ku gwadashi ku gani.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Zutu(zobo)
  2. Mangoro(Mango)
  3. Pineapple (Abarba)
  4. Cucumber
  5. Ginger and clove's
  6. Tiara or sugar
  7. Flavor na vanilla and strawberry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xa afara wanke zutu axuba a tukunya akawo bawon Abarba axuba ayanka mangoro da cucumber axuba aciki a dake Ginger da kanimfari axuba aciki akawo ruwa asa madai daita adafa idan yadafu atace idan ya huce axuba tiara ko sugar da flavor asa a fridge yayi sanyi asha dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Deeyart_bakes
Deeyart_bakes @deeyartbakes
rannar
Zamfara
cooking is my fav.My kitchen my pride 🍔
Kara karantawa

Similar Recipes