Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki xuba flour adadin bukatarki a roba sai kisa butter,salt, baking powder,egg kisa ruwa ahankali kina kwabawa har yayi irin na cin-cin ko meat pie
- 2
Ki axa pan kisa mai da naman ki da kika daka kidinga juyawa har yayai ki kawo spices da Maggie's kisa ki kawo carrot, Irish dinki kisa ksa yan ruwa kirufe har ya iyar da dafuwa ki sauke idan mutum bayason wannan xai iyayin wani abu yasa aciki
- 3
Ki dauko flour waki da ki kwaba ki murxa kiyi rolling yayi fadi da tsawo kixuba hadin naman ki atsaka ki nade kamar tabarma sai kiyi cutting ki axa a tray na gashi kiyi fasa kwai ki kada kidauko brush ki shafa asaman meat roll dinki ki gasa kamar na 20_25 mins acidadi lafia
karda kumance mutanen garin Gusau kuyi joining catering school dina.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Egg roll
Hakika wannan hadin yayi matukar dadi yarana sun yaba masa sosai yanada kyau alokacin nan na zafi. #kanostate Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
COCONUT CAKE TOPPING WITH COCONUT FLAKES😍😍😋
#bakecake i luv cake very much that's why everyday am creating new recipe on it,my family enjoy dis coconut cupcakes very much 😍😍❤they said I should make it again 😂😂try my recipe and feel d difference😋 Firdausy Salees -
-
More Recipes
sharhai