Sinasir

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Wannan shine Karo n farko da na taba yin sinasir Kuma Alhamdulillah yayi Dadi sosae Kuma yy kyau ko a Ido💃

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsShinkafar tuwo
  2. Shinkafar 1 cup (dafaffiya)
  3. Yeast 1 spoon
  4. Baking powder 1 spoon
  5. Sugar
  6. Gishiri
  7. 1Nono ludayi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na jika shinkafa ta tayi awa 4 n wanke na hada d shinkafar dana dafa aka Kae markade

  2. 2

    Byn an markada na zuba yeast d baking powder da nono n juya sosae nasa a wj me dumi t tashi

  3. 3

    Byn y tashi na sa sugar d gishiri n juya n Dora kasko(non stick) na fara suya kmr waenar flour da y soyu kasan sae n cire har n gama

  4. 4

    Done!naci shi d vegetables soup xaki iya ci d ko wacce Miya d kk so

  5. 5
  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai (10)

Miemiey pie
Miemiey pie @MrsEmi97
Masha Allah, yayi kyau, inason sinasir😋😋

Similar Recipes