Kayan aiki

1hour
4 yawan abinchi
  1. Fulawa cup 4
  2. 1Butter
  3. 1 cupRuwa
  4. Salt 1/2teaspoon
  5. Baking powder 1teaspoon
  6. Nama 1kilo
  7. 2Albasa
  8. 3-4Attaruhu
  9. Maggi
  10. Curry 1teaspoon
  11. Karas
  12. Green beans
  13. Dankalin turawa
  14. Kwai & madara

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Da farko na hada fulawa da gishiri, da baking powder waje daya, ki Juya su se ki dauko butter ki zuba kidinga murzawa, harse tayi washar washar sanann ki, dauko ruwa 1cup ki zuba ki kwaba idan yayi ki Dan aje shi,

  2. 2

    Seki dauko Naman ki markadade, ki Dan tafasashi, idn yayi ki hadashi da kayan kamshi, seki feraye dankalin turawa ki, ki Dafa shi, da green beans dinki duka, seki dauko ki dade, su ki juya, idan kina so Zaki iya Kara soyasu idan ya soyu seki barshi ya Sha, iska.

    Seki dauko wnn fulawar da kika kwaba kidinga murzawa, seki dauko abin yin meatpie kina saka kwabin da kika murza, seki dauko Naman da kika hada, kizuba ki danne, ki ajiye waje Daya

  3. 3

    Sannan ki fasa egg dinki ki cire kwanduwar sannan ki zuba madara ta gari aciki ki kada su, su kadu seki dinga shafawa a saman meatpie din ki gasha.

    Baya son wuta sosai ki fara ska wutar kasa before ki saka ta sama ☺️
    Alhamdllah meatpie ya kammala se ci da tea 💃💃💃ko juice 🥂🍷

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083
rannar
Tin Ina yarinya Ina son girki, Kuma zama me girka abinci buri nane, Ina son na zama chef 👩‍🍳..
Kara karantawa

sharhai (4)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_29516083 DAMAN INADA ABUN SHA CIKIN FRIDGE A MIKO MIN NAWA KAFIN GIDAN YA CIKA

Similar Recipes