Kayan aiki

  1. shinkafar tuwo
  2. ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Inkina so tuwon ki yayi laushi yayi kyau ki wanke shinkafanki tunda hanshi inda dare zakiyi

  2. 2

    Ki daura ruwa a tukunya inya tafasa saiki zuba shinkafanki ki maida wutan a low zaifi nuna da kyau ina tsotse ruwan saiki tuka(in bai nuna ba saiki kara ruwan zafi kadan)

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oummu Na'im
Oummu Na'im @cook_27784569
rannar
GOMBE
Cooking is my hobby
Kara karantawa

Similar Recipes