Apple and grapes juice

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Inada grapes da apple gudu kada ya lalace yasa na hadesu na nike kuma masha Allah juice din yayi dadi

Tura

Kayan aiki

  1. Grapes (inabi)
  2. Apples(tufa)
  3. Lemon (lemu tsami)
  4. Sugar
  5. Water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga abubuwa bukuta grape, apple da lemon

  2. 2

    Zaki wanke su fruits dinki kisa a blender ki zuba ruwa kiyi blending ki tace

  3. 3

    Ki matse lemon aciki kisa sugar shikena

  4. 4

    Kisa a fridge yayi sanyi ko kisa ice

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes