Chicken stir fry rice

Ina cinshi ina tunowa da shinkafa kaza. Tabbas turmeric shi ne sirrin sarrafa kazar Larabawa🥰🙌🏻
Chicken stir fry rice
Ina cinshi ina tunowa da shinkafa kaza. Tabbas turmeric shi ne sirrin sarrafa kazar Larabawa🥰🙌🏻
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki yanka chicken breast kanana, ki zuba seasoning and spices sannan turmeric powder ki sa hannunki a leda ki muza ya shiga sosai
- 2
Bayan ya shiga sosai sai ki saka a fridge dan ya tsumama sosai bayan awa biyu ko uku ki ciro
- 3
Bayan kin ciro sai ki dan barbada dakakken yaji amma ba dole bane
- 4
Ki zuba mai kadan a pan ki yi arranging kazar
- 5
Kina yi kina juya bayanshi kuma wutan zai zama low
- 6
Ki dauki tukunya ki zuba mai kadan ki zuba albasa, yankakken tumatur da dakakken garlic.
- 7
Ki zuba pepper mix da seasoning
- 8
Sai ki zuba green pepper da dafaffiyar shinkafan ki
- 9
Ki zuba soy sauce sannan ki dauko chicken din ki zuba a kai. Ki juya shi a hankali
- 10
Ki barbada salt kadan sai ki rufe. Bayan minti bakwai sai ki sauke
- 11
Serve
Keywords
Similar Recipes
More Recipes


































sharhai (12)